Wasanni

Wasanni

Yau za a fara gasar La-Liga

A yau Juma’a ne ake sa ran za a fara gasar rukunin Sifen da aka fi sani da La-Liga kamar yadda aka fara gasar firimiyar Ingila a makon jiya.

Gobe Brazil da Jamus

…Najeriya da Honduras don neman matsayin na uku

Jibi za a rufe gasar Olamfik

A jibi Lahadi ne idan Allah Ya kaimu za a kammala gasar wasanni ta Olamfik da ta gudana a Brazil da ake wa lakabi da Rio 2016.  kasashe daban-dab

Juventus ta qi amincewa da tayin Arsenal

Kulob din Jubentus da ke Italiya ya ki amincewa da tayin da kulob din Arsenal na Ingila ya yi mata a kan dan kwallonta Mario Lemina.

Tornadoes ta lallasa Akwa United

A cigaba da fafatawa a gasar rukunin firimiya na Najeriya, a ranar Talatar da ta gabata ne kulob din Neja Tornadoes da ke Minna ya lallasa na Akwa Uni