Juventus ta qi amincewa da tayin Arsenal
Kulob din Jubentus da ke Italiya ya ki amincewa da tayin da kulob din Arsenal na Ingila ya yi mata a kan dan kwallonta Mario Lemina.
Wasanni
Kulob din Jubentus da ke Italiya ya ki amincewa da tayin da kulob din Arsenal na Ingila ya yi mata a kan dan kwallonta Mario Lemina.
A cigaba da fafatawa a gasar rukunin firimiya na Najeriya, a ranar Talatar da ta gabata ne kulob din Neja Tornadoes da ke Minna ya lallasa na Akwa Uni
A gobe Asabar ne za a fara gudanar da wasan kwallon dawaki,wato Polo na shekara ta 2016 a filin wasan dawaki na tunawa da Sarkin Katsina Sa Usman Nago
A ranar Litinin da ta wuce ne kwamitin shirya gasar Olamfik a kasar Brazil ta bayar da sanarwar dakatar da wani dan wasan Judo mai suna Islam El Sheha
A ranar Talatar da ta wuce ne Hukumar shirya kwallon kafa a Najeriya (NFF) ta tabbatar da daukar sabon koci ga babbar kungiyar kwallon kafa ta kasa Su