Wasanni

Wasanni

Pogba ya kafa sabon tarihi

dan kwallon Jubentus da ke Italiya Paul Pogba ya kafa sabon tarihi bayan ya canza sheka daga kulob din zuwa na Manchester United da ke Ingila a kan Fa

…Jese kuma ya koma PSG

Jese Rodriguez dan kwallon gaba a kulob din Real Madrid da ke Sifen ya samu nasarar canza sheka zuwa kulob din PSG da ke Faransa a tsawon kwantaragin

Stone ya koma City a kan Naira biliyan 23

Jone Stone dan kwallon baya a kulob din Eberton ya canza sheka zuwa kulob din Manchester City a kan Fam miliyan 47 da dubu 500 kwatankwacin Naira bili

karamar Hukumar Nasarawa ta lashe kofin magoya bayan Kano Pillars

kungiyar Magoya Bayan Kano Pillars Reshen karamar Hukumar Nasarawa ce ta zama zakara&nbsp a gasar da aka shirya wa kungiyoyin kwallon kafa na mag

Gasar Olamfik: Yau Najeriya za ta kece raini da Japan

A yau ne ake sa ran kungiyar kwallon kafa ta ’yan kasa da shekara 23 (U-23) da ake kira Dream Team Ib za ta kece raini da Japan a kwallon kafa bangare