Wasanni

Wasanni

Gobe Golden Eagles za ta kece raini da Menas ta Nijar a Abuja

Hukumar shirya kwallon kafa ta kasa (NFF) ta zabi gobe Asabar ta kasance ranar da kungiyar kwallon kafa ta ’yan kasa da shekara 17 da aka fi sani da G

…Dalung bai ji dadin yadda aka yi wa kungiyar U-23 rikon sakainar kashi ba

Ministan matasa da wasanni Barista Solomon Dalung ya nuna rashin jin dadi a game da yadda Hukumar kwallon kafa ta kasa (NFF) ta yi wa kungiyar kwallon

kungiyar Polo ta Katsina ta samu tallafin Naira miliyan 5

Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Bello Masari yaba wa kungiyar wasan kwallon dawaki,wato Katsina Polo Kulob gudummuwar Naira miliyan biyar domin cigaba da

‘Yan Kwallon Samaru sun lashe gasar shugaban ‘Yan sandan Kudancin Kaduna

A ranar Lahadin da ta gabata ne aka kammala wasan cin kofin shugaban ‘yan sandan Kudancin Kaduna AC Ibrahim Abdullahi bayan an kwashe kwanaki tara ana

Yau za a fara gasar Olamfik

A yau Juma’a ne ake sa ran za a fara gasar wasanni ta Olamfik.  Gasar Olamfik, gasa ce wacce babu kamarta a tsakanin gasannin da ake yi a duk fad