Wasanni

Wasanni

Andre Gomez ya koma FC Barcelona

Dan kwallon balencia da ya kasance daya daga cikin ’yan kwallon Fotugal da suka lashe kofin Nahiyar Turai a bana Andre Gomez ya samu nasarar komawa ku

…Yayin da Kolo Toure ya koma Celtic

Dan kwallon baya a kulob din Liberpool Kolo Toure ya samu nasarar komawa kulob din Celtic kamar yadda tsohon kocinsa a Liberpool wanda ya koma yin koc

Higuain ya koma Juventus

Gonzalo Higuain, dan kwallon Napoli da ke Italiya ya canza sheka zuwa kulob din Jubentus na Italiya a kan Fam miliyan 75 da dubu 300.

Kwadayi ne ya sa Higuain ya koma Juventus -Francisco Totti

Dan kwallon kulob din Roma na Italiya, Francisco Totti ya ce kudi ne kawai ya sa Higuain ya koma kungiyar Jubentus da ke Italiya.

Kasashe 40 ne za su fafata a gasar cin kofin duniya a shekarar 2026 -Shugaban Hukumar FIFA

Shugaban Hukumar kwallon kafa ta duniya (FIFA) ya ce a shirye-shiryen da hukumar ke yi na yi wa gasar cin kofin duniya kwaskwarima, ana sa ran kasashe