Yadda ta kaya a wasannin farko na kakar bana a Ingila da Sifaniya
Chelsea ce ta fara da ƙafar hagu bayan da Manchester City ta je har gida ta doke da ci 2-0.
Wasanni
Chelsea ce ta fara da ƙafar hagu bayan da Manchester City ta je har gida ta doke da ci 2-0.
Tafiyar Gallagher na zuwa ne a daidai lokacin da Chelsea ta ɗauko ɗan wasan gaban Atletico Joao Felix.
Chelsea ta yi cafane don tunkarar karar wasanni ta bana.
Tun da Pillars ta dawo Firimiyar Nijieriya har yanzu ba ta dawo ganiyarta ba.
Newcastle United da Everton su ne ke da ’yan wasa shida-shida da ke jinya.