Wasanni

Wasanni

Pele zai kawo ziyara Najeriya a watan Agusta

Tsohon fitaccen dan wasan kwallon kafa na duniya dan kasar Brazil Pele zai kawo ziyara Najeriya a watan Agusta inda zai halarci wasan da aka shirya do

Obafemi Martins ya ziyarci Demba Ba a asibiti

Tsohon dan wasan kwallon kafa na Najeriya, Obafemi Martins ya ziyarci dan kwallon kasar Senegal Demba Ba bayan da dan wasan gaban ya samu mummunar kar

Ronaldo ne zai zama gwarzon shekara – Neymar

Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Barcelona da ke kasar Spain Neymar ya ce babu tantama dan wasan kasar Potugal da Real Madrid, Cristiano Ronaldo ne

Ina son in kafa tarihi kamar Kanu Nwankwo –Ahmed Musa

Sabon dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Leicester City kuma zakaran gasar Premier ta Ingila, Ahmed Musa ya ce yana fata ya kafa tarihi a gasar Premie

Doki ya mutu a lokacin gasar kwallon Polo a Bauchi

Wani abu mai kama da almara ya faru a ranar Asabar da ta gabata a Jihar Bauchi bayan wani doki da ake fafatawa da shi a gasar kwallon dawaki (Polo) da