Wasanni

Wasanni

Na kai ’yan kwallo da yawa Golden Eaglets – danjuma Manaja

Aminiya ta samu tattaunawa da danjuma Hussaini wanda aka fi sani da Manaja, wanda ejan ne na ’yan wasan kwallon kafa da ya yi fice wurin zakulo ’yan k

Dallas Cowboy ce kungiyar kwallo mafi dukiya a duniya

Mujallar Forbes ta bayyana kungiyar kwallon kafa da ake yi a Amurka mai suna Dallas Cowboy a matsayin wadda ta fi kowace kungiyar kwallon kafa dukiya

Ranar Litinin NFF za ta gabatar da Le Guen a matsayin sabon kocin Super Eagles

Hukumar kwallon kafa ta Najeriya (NFF) ta zabi tsohon mai horar da kungiyar kwallon kafa ta kasar Faransa, Paul Le Guen a matsayin sabon mai horar da

Pele ya sake angwancewa yana da shekara 75

Tsohon fitaccen dan wasan kwallon kafar nan na duniya dan kasar Brazil, Edson Arantes do Nascimento da aka fi sani da Pele ya angwance yana da shekara

Tun shekarar 2003 na san Cristiano Ronaldo zai zama fitaccen dan kwallo – Giggs

Tsohon dan wasa kwallon kafa ta Manchester United kuma mataimakin mai horar da ’yan wasan kungiyar Ryan Giggs ya ce lokacin da ya ga Cristiano Ronaldo