Wasanni

Wasanni

An yanke wa Lionel Messi ‘daurin wata 21’ a Spain

An yanke wa dan wasan kwallon kafa na kasar Ajentina da ke buga wa kungiyar kwallon kafa ta Barcelona da ke kasar Spain, Lionel Messi daurin wata 21 a

Dan Najeriya ya fi kowane dan kwallo tsada a kulob din Watford

Wani dan kwallon Najeriya mai suna Isaac Succes ya fi kowane dan wasa tsada a kungiyar kwallon kafa ta Watford da ke kasar Ingila.dan wasan wanda ya s

Ana ci gaba da zawarcin ’yan wasan kwallon kafa

Ana ci gaba da hada-hada a bangaren saye da sayarwa da kuma zawarcin ’yan wasan kwallon kafa,  a daidai da kakar sayar da ’yan wasan take gudana

Neymar ya zama dan kwallon da ya fi daukar albashi a duniya

dan wasan kungiyar Barcelona da ke kasar Spain kuma dan asalin kasar Brazil, Neymar ya zama dan wasan kwallon kafa na duniya mafi daukar albashi a dun

Ahmed Musa zai koma kungiyar Leicester City

dan wasan kwallon kafa na Najeriya, Ahmed Musa zai koma kungiyar  kwallon kafa ta Leicester City da ke kasar Ingila daga kungiyar CSKA Moscow a k