Wasanni

Wasanni

Sadik Umar zai zama babban dan wasa – Siasia

Mai horar da ’yan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasa ’yan kasa da shekara 23, Samson Siasia ya ce dan wasan kwallon kafa na AS Roma da ke kasar Itali

An yanke wa Oscar Pistorous daurin shekara 6 kan kashe budurwarsa

dan wasan tseren nakasassu dan Afirka ta Kudu, Oscar Pistorous da ya kashe budurwarsa ta harbinta da bindiga a shekarar 2013 zai je shafe shekara shid

Najeriya za ta yi sabon mai horar da ’yan kwallo nan da mako biyu – NFF

Shugaban Hukumar kwallon kafa ta Najeriya (NFF) Mista Amaju Pinnick ya ce nan da mako biyu Najeriya za ta samu sabon mai horar da kungiyar kwallon kaf

Ba zan amince da zama a benci a Chelsea ba – Mikel Obi

dan kwallon Najeriya da ke buga wa kungiyar kwallon kafa ta Chelsea da ke Ingila, Mikel Obi ya ce a shirye yake ya bar kungiyar ta Chelsea idan dai ha

Dani Albes ya koma kungiyar Jubentus

dan kwallon kasar Brazil, Dani Albes ya koma kungiyar kwallon kafa ta Jubentus da ke kasar Italiya daga kungiyarsa ta Barcelona da ke Spain.dan wasan