Tsohon kocin ABS zai kai karar Bukola Saraki
Tsohon kocin kulob din Abubakar Bukoka Saraki (ABS FC) da ke Ilorin Yusuf Salihu ya yanke shawarar kai karar kulob din ne saboda rashin biyansa albash
Wasanni
Tsohon kocin kulob din Abubakar Bukoka Saraki (ABS FC) da ke Ilorin Yusuf Salihu ya yanke shawarar kai karar kulob din ne saboda rashin biyansa albash
Kimanin ’yan kwallo takwas ne suka samu nasarar komawa kulob din Kano Pillars.Daga cikin ’yan kwallon akwai hudu daga kulob din Giwa FC da ke Jos wata
Kulob din Liberpool shi ne na baya-bayan nan da ya shiga sahun wadanda suke zawarcin dan kwallon tsakiya a kulob din Liecester City da ke Ingila Ngolo
Abduljalil Ajagun, matashin dan kwallo ne da yanzu haka tauraruwarsa ke haskakawa. Ya yi wa kulob din Dolphins na Fatakwal wasa sannan ya buga w
Aminiya ta samu tattaunawa da Hassan Mamman Gashash wanda shi ne Sakatren kungiyar wasan kwallon dawaki na kasa kuma shi ne Sakatren kungiyar kwallon