Wasanni

Wasanni

Barcelona ta amince ta biya tarar Naira biliyan biyu a kan Neymar

Kulob din FC Barcelona da ke Sifen ya ce ya amince ya biya tarar Yuro miliyan 5 da dubu 5 a kan zargin yin coge a kwantaragin da kulob din ya kulla da

Rasuwar Keshi ta girgiza duniya

Tsohon mai horar da kumgiyar  kwallon kafa ta kasa watau  Super Eagles Stepehen Keshi ya rasu a wayewar garin shekaranjiya Laraba bayan ya y

Yau za a binne marigayi Muhammad Ali

A yau Juma’a ne ake sa ran za a yi jana’izar shahararren dan damben boksin Muhammad Ali a Amurka.  Muhammad Ali ya rasu ne a ranar Juma’ar da ta

Fifth Chukker ne ya lashe gasar Polo ta bana a Kaduna

Kulob din Fifth Chukker da ke Kaduna ne ya samu nasarar lashe gasar kwallon Polo  ta bana da ta gudana a Kaduna.  Kulob din ya lallasa na MR

Yau za a fara gasar cin kofin Nahiyar Turai

A yau Juma’a 10 ga watan Yuni ne za a fara gasar cin kofin Nahiyar Turai da aka fi sani da EURO 2016.  Gasar za ta gudana ce a kasar Faransa.