Yau za a fara gasar cin kofin Nahiyar Turai
A yau Juma’a 10 ga watan Yuni ne za a fara gasar cin kofin Nahiyar Turai da aka fi sani da EURO 2016. Gasar za ta gudana ce a kasar Faransa.
Wasanni
A yau Juma’a 10 ga watan Yuni ne za a fara gasar cin kofin Nahiyar Turai da aka fi sani da EURO 2016. Gasar za ta gudana ce a kasar Faransa.
Shugaban kulob din Real Madrid na Sifen Florentino Perez ya jinjina wa kocin rikon kwarya na kulob din Zinedine Zidane saboda sabon tarihin da ya kafa
Kimanin shekara hudu da mutuwar shahararren dan kwallon Najeriya Rashidi Yekini babbar ’yarsa Yemisi a makon jiya ta fito tana kiran da lallai a sake
Kodinetan kungiyar da ke shirya wasan kwallon kafa a Kudancin Kaduna, ‘Southern Kaduna Soccer Promoters (SOKASOP), Ibrahim Ahmadu (Alake) ya bayyana c
A ci gaba da wasan kwallon dawaki da ake yi a garin Minna da ke Jihar Neja, kungiyar Northburry da ke birnin Fatakwal ta lallasa kungiyar Starsrace da