Wasanni

Wasanni

Matan Najeriya za su hadu da Brazil da Ingila a gasar cin kofin duniya

kungiyar kwallon kafa ta mata ta ’yan kasa da shekara 17 ta Najeriya da ake wa lakabi da Flamengos za ta kara da kasashen Brazil da Ingila da kuma Kor

Benzema ya ki yarda da tayin Manchester United

dan kwallon gaba a kulob din Real Madrid na Sifen Karim Benzema ya ce ba shi da niyyar barin kulob din don komawa Manchester United na Ingila.  K

Arsenal tana zawarcin dan kwallon Inter Milan

Kulob din Arsenal da ke Landan ya fara zawarcin dan kwallon baya a kulob din Inter Milan na Italiya Jeison Murillo kamar yadda wata jaridar wasanni ma

Wasan sada zumunta: Super Eagles ta lallasa Ludembourg

A ranar Talatar da ta wuce ne kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles ta lallasa kasar Ludembourg da ci 3-1 a wasan sada zumunta.  Haka kuma a rana

An kashe magoya bayan Real Madrid

Wasu ’yan bindiga dadi da ake kyautata zaton ’yan kungiyar ISIS ne da ke Iraki sun yi wa magoya bayan kulob din Real Madrid mazauna Iraki kwanton baun