Wasanni

Wasanni

Manchester United kuma tana zawarcin bictor Lindelof na Benfica

Kulob din Manchester United ya fara yunkurin dauke dan kwallon baya a kulob din Benfica na Fotugal bictor Lindelof.dan asalin Sweden ya samu nasara a

Tuwona Maina: Gobe Madrid za ta hadu da Madrid

A gobe Asabar idan Allah Ya kai mu ne ake sa ran za a yi wasan karshe a gasar Zakarun Kulob na Turai (UEFA Champions League).  Za a yi wasan ne d

Najeriya za ta taka rawar gani a kwallon Tenis a gasar Olamfik ta bana – Wahid Oshodi

A shirye-shiryen tunkarar wasannin Olamfik da zai  a yi a Brazil a bana, Shugaban Hukumar kwallon Tenis ta kasa (NTTF) Wahid Enitan Oshodi ya bay

Mourinho ya fara zawarcin Ronaldo

Rahotanni sun ce koci mai jiran tsammani a kulob din Manchester United na Ingila, Jose Mourinho ya fara yunkurin sayo dan kwallon Real Madrid na Sifen

Kulob xin IfeanyiUbah ya samu tallafin Naira miliyan 100

Kulob din IfeanyiUbah ya samu tallafin Naira miliyan 100 don cefano zaratan ’yan kwallo a kasuwar cinikin ’yan kwallo da aka bude a halin yanzu.