Westerhof da Bonfere Jo ba za su sake zama kocin Eagles ba – NFF
Hukumar Kula da kwallon kafa ta Najeriya (NFF) ta nanata cewa ba ta da sha’awa ko niyyar sake dawo da tsofaffin koci-kocin kungiyar kwallon kafa ta Su
Wasanni
Hukumar Kula da kwallon kafa ta Najeriya (NFF) ta nanata cewa ba ta da sha’awa ko niyyar sake dawo da tsofaffin koci-kocin kungiyar kwallon kafa ta Su
Kimanin kwaroron roba (Condom) dubu 450 ne ake sa ran za a raba wa ’yan wasan da za su halarci gasar Olamfik da za ta gudana a Brazil a bana.
Tsohon kocin Chelsea na Ingila Jose Mourinho ya nanata cewa har yanzu bai kulla wata yarjejeniya da kulob din Manchester United na Ingila ba.
A gobe Asabar 21 ga wannan wata da muke ciki ne za a yi wasan karshe na gasar cin kofin kalubale (FA) na Ingila. kungiyar kwallon kafa ta Crysta
Dan kwallon kulob din Arsenal da ke Ingila Mesut Ozil ya bayyana takaicin ganin yadda kulob din Arsenal ya gama kakar wasan da ta wuce ba tare da dauk