Wasanni

Wasanni

Gasar Olamfik: Babu dan Najeriya a cikin masu yin alkalanci

A ranatar Litinin da ta wuce ne Hukumar shirya kwallon kafa ta duniya (FIFA) ta fitar da jerin sunayen wadanda za su yi alkalanci a bangaren wasan kwa

Sani Lulu ya dauki nauyin ’yan kwallo 14 don karo ilimi

Tsohon shugaban hukumar kwallon kafa ta Najeriya (NFF) Alhaji Sani Lulu Abdullahi ya dauki nauyin kimanin matasan ’yan kwallo 14 daga sassan kasar nan

Kulob din Giwa da Hukumar LMC sun sa zare

Kulob din Giwa FC da ke Jos a Jihar Filato ya ki bayyana a filin wasa da ke garin Ilorin a Jihar Kwara a wasan da zai buga da kulob din Wikki Tourist

An kori iyalan dan-ga-ni-kashe-nin Messi daga Afghanistan

Iyalan yaron nan dan kimanin shekara biyar Murtaza wanda ya zama dan-ga-ni-kashe-nin Lionel Messi da ke zaune a Afghanistan tare da mahaifansa sun yi

Gobe za a mika kofin firimiya ga Leicester City

A gobe Asabar ne idan Allah Ya kaimu za a mika kofin firimiya na Ingila ga kulob din Leicester City bayan ya lashe gasar a karon farko a shekaru 132 d