Wasanni

Wasanni

…Kocin Leicester City ya samu kyautar Naira biliyan biyu

Saboda da nasarar da kulob din Leicester City na Ingila ya samu na lashe gasar rukunin firimiyar Ingila,  kocinsu Claudio Raneri ya samu kyautar

An zaftare wa kulob din Giwa FC maki uku

A ranar Talatar da ta wuce ne Kwamitin ladabtarwa na Hukumar da ke kula da gasar rukuni-rukunin Najeriya (NPFL) ya bayar da sanarwar zaftare wa kulob

Enyeama ne na shida a gololin da suka fi nuna qwazo a Turai

Tsohon golan Najeriya bincent Enyeama da ke yin kwallo a kulob din Lille na Faransa ne na shida a jerin gololin da suka fi nuna kwazo a Nahiyar Turai.

Thierry Henry zai zama kocin Arsenal

Shahrarren tsohon dan kwallon kulob din Arsenal da ke Ingila Thierry Henry ya shirya tsaf don zama kocin kulob din a karshen kakar wasa ta bana. 

Vardy ba zai buga wasansu da Man United ba

Hukumar shirya wasan kwallon kafa ta Ingila (FA) a ranar Talatar da ta wuce ne ta bayar da sanarwar dage dan kwallon gaba a kulob din Leicester City J