Wasanni

Wasanni

Brown Ideye ya lashe gasar firimiya a karon farko

dan kwallon Najeriya da yanzu haka yake buga wa kulob din Olympiacos na Greece kwallo Brown Ideye ya samu nasarar lashe gasar rukuni-rukuni na kasar G

Ina da yakinin Enyimba za ta kare kofin Firimiyar da ta ci a bara – Koci Aminu

Mataimakin kocin kulob din Enyimba da ke garin Aba a Jihar Abiya, Aminu Musa ya bayyana cewa yana da yakinin cewa kulob din zai iya sake lashe  g

A gaggauta magance rikicin shugabancin Hukumar NFF – Mustapha Umar

An bayyana cewa  zai fi  kyau a  gaggauta magance rikice-rikicen da ke faruwa  a shugabancin hukumar kula da kwallon kafa ta kasa

Amokachi ya zama koci a Finland

Tsohon mataimakin kocin kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles Daniel Amokachi ya zama kocin wani kulob mai suna JS Hercules a Finland da ke Nahiyar Tu

’Yan kwallon Sunshine Stars za su shiga yajin aiki

’Yan kwallon kulob din Sunshine Stars da ke Akure na Jihar Ondo sun fara yunkurin tafiya yajin aiki muddin mahukunta kulob din ba su yi wani abu a kan