Wasanni

Wasanni

Gambo Mohammed zai yi jinyar makonni

An cigaba da kwantar da dan kwallon gaba na Kano Pillars a asibitin Murtala da ke Kano bayan an sallame shi a wani asibiti da ke Fatakwal a ranar Tala

Ronaldo zai koma PSG

Rahotannin da ke fitowa daga Sifen sun nuna shahararren dan kwallon Real Madrid Cristiano Ronaldo ya fara yunkurin barin kulob din a karshen kakar was

Hudubar da na yi wa ’yan kwallona kafin a fara gasar firimiya ta bana ta yi tasiri – Kocin Leicester City

Kocin kulob din Leicester City ya bayyana hudubar da ya yi wa ’yan kwallonsa a ranar farko da ya fara horar da su a Ingila ta yi matukar tasiri, ganin

Watakila Hukumar FIFA ta dage Najeriya

Ga dukkan alamu Hukumar shirya kwallon kafa ta duniya (FIFA) za ta dage Najeriya daga shiga harkokin wasannin da ta shirya muddin gwamnatin Najeriya b

Matan Najeriya sun haye gasar cin kofin Afirka

A ranar Talatar da ta wuce ne kungiyar kwallon kafa ta matan Najeriya da ake wa lakabi da Super Falcons ta samu nasarar hayewa gasar cin kofin mata na