Wasanni

Wasanni

…Yayin da aka fitar da jadawalin gasar cin kofin kalubale (FA) na Ingila

Hukumar shirya kwallon kafa ta Ingila ta fitar da jadawalin gasar cin kofin kalubale na kasar da aka fi sani da (FA).kungiyoyi uku ne suka tsallake zu

Yau za a yi jadawalin kwata-fainal na gasar zakarun kulob na Turai

A yau Juma’a 18 ga Maris, 2016 ne ake sa ran za a gudanar da jadawalin gasar cin kofin zakarun kulob-kulob na Turai (Champions League) matakin kusa da

Tsohon dan kwallon Eagles ya rasu

Hukumar kwallon kafa ta kasa (NFF) ta bayar da sanarwar mutuwar tsohon dan kwallon tsakiya a kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles Mista John Ene Okon

Kulob din PSG ya kafa sabon tarihi a Faransa

A farkon makon nan ne kulob din Paris Saint Germain (PSG) da ke Faransa ya kafa sabon tarihi bayan ya lashe gasar rukunin kasar da aka fi sani da Ligu

Dalilin da ya sa aka hade hukumar wasanni da ma’aikatar wasanni wuri daya

Ma’aikatar wasanni ta kasa ta bayyana dalilin da ya sa ta hade hukumar kula da wasanni (NSC) da kuma ma’aikatar wasanni. Ministan ma’aikatar wasa