Spain ta kai wasan ƙarshe na gasar EURO
Yanzu dai Spain za ta yi dakon Ingila ko Netherlands a wasan da za su ƙara a ranar Laraba.
Wasanni
Yanzu dai Spain za ta yi dakon Ingila ko Netherlands a wasan da za su ƙara a ranar Laraba.
Ingila ta kai wasan kusa da na ƙarshe bayan doke Switzerland a bugun fenareti.
Kylian Mbappe ya ji rauni a fuska, wanda hakan ya sa yake amfani da kariyar fuska
Faransa ta kai matakin kwata final a Gasar ta Euro da ake bugawa a ƙasar Jamus.
Jude Bellingham da Harry Kane sun kai Ingila zagaye na gaba na Gasar Euro.