Wasanni

Wasanni

Sarah Samir:Alkalin wasa mace ta farko a Masar

A yankin Larabawa musamman a kasar Masar (Egypt) ba a san mata da yin aikin karfi ba.  Hakan ta sa da yawa daga cikin kasashen yankin Larabawa ma

Ya mayar da rigarsa tsumma bayan United ta doke Arsenal

Wani abin dariya ya faru a Ingila bayan mai goya wa kulob din Arsenal baya ya kekketa rigarsa ta gaba da ta baya saboda nuna bacin ransa a kan dokewar

Kelechi Nwakali ya sanya wa kulob din Arsenal hannu

dan kwallon Najeriya Kelechi Nwakali ya samu nasarar sanya wa kulob din Arsenal da ke Ingila hannu a kan Fam miliyan 2 wanda ya yi daidai da Naira mil

Madrid ta cire rai a kofin La-Liga – Zidane

Kocin Real Madrid na Sifen Zinedine Zidane ya ce kulob din ya fitar da rai a yiwuwar lashe kofin La-Liga a bana bayan kulob Atletico Madrid ya yi musu

FIFA ta karrama tsohon golan Najeriya bincent Enyeama

Tsohon kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles bincent Enyeama ya samu kyauta daga hukumar kwallon kafa ta duniya (FIFA) saboda namijin koka