Wasanni

Wasanni

… Tornadoes ta dakatar da ’yan kwallonta biyu

Kulob din Neja Tornadoes da ke Minna wanda ya fara shirin tunkarar kakar wasa ta bana a gasar firimiya da ake sa ran farawa  jibi Lahadi, ta baya

Alkalan wasa suna samun kulawar da ta dace a Jihar Nasarawa – Shugaban kungiyar

Shugaban kungiyar Alkalan wasan kwallon kafa a Jihar Nasarawa Alhaji Adamu danjuma da aka fi sani da Amore ya ce kungiyar tana inganta kwazon alkalan

kanin Rashidi Yekini ya koma tura baro

Akeem Yekini, shi ne kanin marigayi shahararren dan kwallon Najeriya Rashidi Yekini wanda ya rasu kimanin shekara hudu da suka gabata.  kanin nas

Yadda gasar tsere ta makarantar Centagon ta gudana a Abuja

Filin ya cika ya batse da xalibai da malamai da iyayen yara da kuma ’yan kallo a lokacin da makarantar Centagon International School da ke Abuja ta sh

CHAN 2016: An yi wa ’yan kwallon Dimokuradiyyar Kongo ruwan motoci

Saboda kokarin da ’yan kwallon Dimokuradiyyar Kongo suka yi na sake lashe Gasar cin kofin matasa na Afirka a karo na biyu a ranar Lahadin da ta wuce a