Wasanni

Wasanni

El-Kanemi ta lashe Kofin Shugaban Kasa karon farko cikin shekaru 32

Kungiyar El-Kanemi Warriors ta kuma samu kyautar naira miliyan 50 a dalilin lashe gasar da ta yi.

Yaran Guardiola biyar da za su jagoranci manyan ƙungiyoyi a kakar 2024/2025

Mikel Arteta ya lashe wasa 100 a gasar Premier daga cikin wasa 169 da ya jagoranta.

CAF ta sanya ranar da za a fara gasar AFCON ta 2025

CAF ya sanyar ranar da za a fara gasar ta AFCON ta 2025.

Mahaifiyar Pele ta rasu

Tun tana da shekara 17 Celestinha ta haifi Pele a watan Oktoba na shekarar 1940.

NFF ta ƙaryata dakatar da Osimhen

Har ya zuwa yanzu babu wata sanarwa a hukumance da take nuna dakatar da ɗan wasan