Wasanni

Wasanni

Madrid ta ki korar Benitez

Kulob din Real Madrid da ke Sifen ya bayyana cewa ya fasa korar kocinsa Rafael Benitez daga bakin aiki.  An yi ta rade-radin cewa za a kori kocin

Gobe za a fara gasar cin kofin matasa na Afirka

A gobe Asabar ne idan Allah Ya kaimu za a fara gudanar da gasar cin kofin Afirka na matasa  (U-23 AFCON).Za a gudanar da gasar ce a kasar Senegal

kasar Sin ta fara zawarcin Rooney

kasar Sin watau Chaina ta ce tuni ta fara zawarcin dan kwallon Ingila da kulob din Manchester United Wayne Rooney don ganin ya koma can don ya cigaba

Zan daina horar da Akwa United muddin ba ta sayi sababbin ’yan kwallo ba – Zakary Baraje

Kocin kungiyar kwallon kafa ta Akwa United da ke Akwa Ibom, Zakary Baraje ya ce zai daina horar da kungiyar muddin ba ta sayo sababbin ’yan kwallo kaf

Za mu yi murna idan Buhari ya cika alkawarin da ya yi mana shekara 30 da suka wuce -dan kwallon Eaglet Yahaya Muhammad

Yahaya Muhammad yana daya daga cikin matasa ’yan kasa da shekara 15 da suka lashe kofin duniya karo na farko a kasar Sin a shekarar 1985 da aka yi wa