Nijeriya ta dakatar da Osimhen daga tawagar Super Eagles
An samu taƙaddama tsakanin Osimhen da Finidi George saboda ƙin sanya shi a wasu wasanni Super Eagles a bayan nan.
Wasanni
An samu taƙaddama tsakanin Osimhen da Finidi George saboda ƙin sanya shi a wasu wasanni Super Eagles a bayan nan.
Ga dukkan alamu sai Nijeriya ta sake shiri muddin tana son samun gurbi a Gasar Kofin Duniya ta 2026.
Ya yi murabus daga aikin ne wata guda bayan maye gurbin Jose Peseiro a matsayin kocin Super Eagles.
Ten Hag zai ƙulla sabuwar yarjejeniya da Manchester United.
Vinicius ya fuskanci wariyar launin fata a baya-bayan nan a LaLiga.