Wasanni

Wasanni

Kada ’yan kwallon Eaglets su yi gaggawar fita waje – John Obuh

Tsohon kocin kungiyar kwallon kafa ta Golden Eaglets da kuma ta ’yan kasa da shekara 20 (U-20) John Obuh ya ba ’yan kwallon Golden Eaglets da suka las

Gasar firimiya ta Najeriya: Kallo ya koma kasa

A ranar Lahadin makon jiya ne kulob din Enyimba da ke garin Aba a Jihar Abiya ya lashe kofin gasar firimiya bayan ya yi kunnen doki da kulob din Warri

Bayern Munich ta jefa Arsenal a tsaka mai wuya

A shekaranjiya Laraba ne aka yi wasa a tsakanin kulob din Bayern Munich da ke Jamus da kuma na Arsenal da ke Ingila a cigaba da gasar zakarun kulob-ku

…Madrid ta samu sa’a ne kurum a kanmu amma mun fi karfinta – Angel Di Maria

dan kwallon gaba a kulob din PSG da ke Faransa, a shekaranjiya Laraba ya ce nasarar da Madrid ta samu a kan na PSG a ranar Talatar da ta wuce a gasar

Da wuya in gama kwallo a kulob din Madrid – Ronaldo

Shahararren dan kwallon Real Madrid da ke Sifen, Cristiano Ronaldo a wata tattaunawa da ya yi da wata Mujallar da ake wallafawa a Jamus mai suna “Kick