Wasanni

Wasanni

Dan Najeriya ya sayi wani kulob a Fotugal

Wani shahararren mai arziki a Najeriya mai suna Kunle Soname ya samu nasarar saye wani kulob a Fotugal bayan ya mallaki hannun jarin kashi 70 bisa 100

Za a fara gudanar da gasar wasannin makafi

Shugaban kungiyar Makafi ta Najeriya, Isyaku Adamu Gombe ya ce za a fara gudanar da gasar wasannin makafi ta kasa a shekara mai zuwa.Shugaban ya ce tu

Manchesrter United ta fara zawarcin Pato

Shi kuma kulob din Manchester United da ke Ingila ya fara tunanin dauke dan kwallon AC Milan na Italiya Aledandre Pato ne inda tuni kulob din ya taya

Gasar Wasanni ta Afirka

Burkina Faso ta doke Najeriya 3-1 a kwallon kafa Kamaru ta yi wa Falcons kancal da ci 2-1 kungiyiyon wasan kwallon kafa na maza da mata da suka wakilt

Gudun Mita 100: Najeriya ta gaza cin lambar zinare a karon farko cikin shekara 50

A karon farko cikin shekara 50 da fara Gasar Wasanni ta Afirka a shekarar 1965, Najeriya ta gaza cin lambar zinare a gasar gudu ta mita 100 ta mata da