Wasanni

Wasanni

Rashin nasara a wasa bakon abu ne a wurina – Mourinho

Kocin kungiyar kwallon kafa ta Chelsea da ke kasar Ingila, Jose Mourinho ya ce rashin nasara a wasan kwallon kafa wani bakon abu ne a wurinsa.Jose Mou

Za a yi wa Wilshere tiyata a kafa

dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Arsenal Jack Wilshere wanda ya samu rauni a shekarar 2011 a kafarsa ta hagu, likitoci za su sake yi masa aiki bayan

Browne Jr ya mutu bayan ya sha kashi a damben boksin

Wani dan wasan damben boksin dan kasar Austireliya ya mutu kwana hudu bayan da aka doke shi ya fadi magashiyan a karawar da ya yi a Sydney.Carlo Magal

Ngozi Ebere ta Najeriya ta shiga kungiyar PSG ta mata

  kungiyar kwallon kafa ta mata ta Paris Saint-Germain ta dauki ’yar wasan Najeriya Ngozi Ebere domin ta buga mata wasa.Ngozi mai shekara 24, ta

Ibe ya zabi Ingila a kan Najeriya

dan Najeriya da ke buga wasa a kungiyar kwallon kafa ta Liberpool da ke Ingila, mai suna Jordan Ibe ya tabbar da cewa ya fi sha’awar buga wa Ingila kw