Wasanni

Wasanni

Chelsea ta fara yunkurin korar Jose Mourinho

Alamu sun nuna kulob din Chelsea na Ingila ya fara tunanin korar kocinsa Jose Mourinho muddin bai farfado da kulob din a kakar wasa ta bana ba. 

Manchester City ta sayi Otamandi

Kulob din Manchester City na Ingila ya samun nasarar saye dan kwallon balencia na Sifen Nicolas Otamendi.Rahotannin da suka fito daga jaridun Sifen su

Kulob din Inter Milan zai yi nadamar sayar da Mateo Kobacicga Madrid – Luis Suarez

dan kwallon gaba a kulob din FC Barcelona da ke Sifen Luis Suarez ya bayyana takaicin ganin yadda tsohon kulob dinsa Inter Milan na Italiya ya sayar d

Yau za a fara gasar La-Liga ta Sifen

A yau Juma’a 21 ga watan nan ne ake sa ran za a fara gasar rukuni-rukuni na kasar Sifen da aka fi sani da La-Liga.  Kimanin makwanni biyu kenan d

Rashin sakar wa masu horar da ’yan wasa mara shi ne matsala –Sabo Jet

Tsohon mai horar da ’yan wasan kungiyar kwallon kafa ta Eleben Star da ke garin Jos, Sabo Abdulmumini Idris, ya ce rashin barin masu horar da ’yan was