Bayern Munich ta naɗa Kompany sabon kociyanta
Bayern ta yi fadi tashi wajen neman kociyan da zai maye gurbin Tuchel.
Wasanni
Bayern ta yi fadi tashi wajen neman kociyan da zai maye gurbin Tuchel.
Flick ya maye gurbin Xavi Hernendez a matsayin kocin Barcelona.
Barcelona ta kori Xavi a matsayin kocinta biyo bayan wasu kalamansa.
A kakar shekarar 2007-2008 lokacin yana dan shekara 17 Kroos ya fara taka leda a Bayern Munich.
Shi ne kofi daya tilo da United ke da fata a kai na ganin ta kai labari wajen lashe shi.