Wasanni

Wasanni

Yau Madrid za ta hadu da Man City gobe kuma Manchester United da FC Barcelona

A yau Juma’a 24 ga watan Yuli ne kulob din Real Madrid da ke Sifen zai kece raini da na Manchester City da ke Ingila a wasannin share fage don tunkara

Chelsea za ta yi musayar Victor Moses da kulob din Everton

Da alama dan kwallon Najeriya da ke kwallo a kulob din Chelsea Victor Moses ya kama hanyar barin kulob din zuwa na Everton a wani musaya da kulob din

An yi wa Blatter wanka da jabun Daloli

A ranar Litinin da ta gabata ne wani mai wasan barkwanci dan asalin Birtaniya mai suna Lee Nelson ya yi wa Shugaban Hukumar kwallon kafa ta duniya (FI

Gwamnan Ribas ya ba kungiyar U-23 kyautar Dala dubu 60

Gwamnan Jihar Ribas Nyesom Wike ya cika alkawarin da ya yi wa kungiyar kwallon kafa ta ’yan kasa da shekara 23 (U-23) na ba su kyautar Dala dubu 60 wa

Gwamnatin Kano ta yi garambawul a kulob din Kano Pillars

Gwamnatin Jihar Kano ta rushe hukumar gudanarwar kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars tare da  nada sabuwar hukumar gudanarwa wadda za ta ci gab