Wasanni

Wasanni

Barcelona ta sawwaƙe wa Xavi Hernandez

Ana sa ran tsohon kocin Bayern Munich da Jamus, Hansi Flick ne zai maye gurbin Xavi.

Toni Kroos zai yi ritaya daga kwallon kafa

Kroos zai buga wasansa na karshe a Gasar Zakarun Turai, wanda za a yi tsakanin Real Madrid da Dortmund, sannan ya wakilci kasarsa Jamus a Gasar Nahiya

Manchester City ta lashe Firimiyar Ingila sau huɗu a jere

Wannan shi ne karo na farko a tarihin Firimiyar Ingila da wata ƙungiya ta lashe gasar sau huɗu a jere.

Yadda Arsenal za ta iya lashe Firimiyar Ingila

Sai dai har yanzu Firimiyar Ingila akwai sauran rina a kaba tsakanin Manchester City da Arsenal.

Juventus ta sallami kocinta Massimiliano Allegri

A ranar Laraba ce Juventus ta doke Atalanta 1-0 a birnin Rome a wasan karshe na Coppa Italia.