Wasanni

Wasanni

An dibar wa Dolphins kwanaki 60 ta biya albashi ko a zaftare mata maki 6

Kwamitin ladabtarwa na hukumar kula da shirya gasar rukuni-rukuni na Najeriya (LMC) ya bukaci kulob din Dolphins da ke Fatakwal ya gaggauta biyan basu

NFF tana tuhumar Stephen Keshi da bincent Enyeama

A ranar Litinin da ta gabata ne Hukumar shirya kwallon kafa a Najeriya (NFF) ta aika da takardar tuhuma (kuery) ga kocin kungiyar kwallon kafa ta Supe

Za a aiko da gawar Oniya Najeriya

Mahukuntan kulob din T-Team na Malesiya sun yanke shawarar aiko da gawar dan Najeriya Dabid Oniya wanda ya mutu a lokacin da yake buga wa kulob din kw

An fara rububi a kan Paul Pogba

Manyan kulob a kasashen Turai ne da suka hada da Real Madrid da FC Barcelona na Sifen da Manchester City na Ingila da kuma Paris Saint Germain (PSG) n

dan kwallon Madrid yana rokon Najeriya ta gayyace shi don ya yi mata kwallo

Wani matashin dan kwallo mai suna Derik Osede Prieto da yanzu haka yake buga wa kulob din Real Madrid na matasa da ke Sifen kwallo ya nuna sha’awar yi