Wasanni

Wasanni

Real Madrid ta fara yunkurin saye dan kwallon Jubentus Albaro Morata

Kulob din Real Madrid na Sifen ya fara yunkurin sake sayo dan kwallon da ya sayar wa kulob din Jubentus na Italiya a bara mai suna Albaro Morata. Alba

Dani Albes ya sabunta kwantaraginsa a FC Barcelona

dan kwallon baya a kulob din FC Barcelona da ke Sifen, Dani Albes ya kawo karshen rade-radin da ake bazawa na cewa zai bar kulobh din a karshen kakar

balencia ta fara yunkurin dauke bictor baldes daga Manchester United

Da alama kulob din Manchester United da ke Ingila zai shiga rudu idan ya kuskura ya bar kulob din balencia na Sifen ya saye golansu na biyu bictor bal

Sakandaren Kaduna ta zama zakara a gasar kwallon kwando na kamfanin Milo

Makarantar sakandaren gwamnati da ke Unguwar Barnawa a Jihar Kaduna da ta sakadaren ’yan mata da ke Unguwar Amarata a Jihar Bayelsa sun lashe gasar kw

An kama mahaifiyar Ronaldo da Naira miliyan 11 a filin jirgin saman Sifen

Jami’an tsaro sun cafke mahaifiyar Cristiano Ronaldo mai suna Dolores Abeiro da yunkurin barin kasar da Yuro dubu 45 wanda ya yi daidai da Naira miliy