Wasanni

Wasanni

Gerbinho zai koma kulob din Aljazira

Rahotanni da ke fitowa daga Italiya sun nuna dan kwallon AS Roma kuma haifaffen Kwaddebuwa Gerbinho ya kusa canza sheka zuwa kulob din Al-Jazira da ke

Ba za mu kwace gasar cin kofin kwallon kafa na duniya daga Rasha ko katar ba -Hukumar FIFA

A ranar Litinin da ta gabata ne Hukumar shirya kwallon kafa ta duniya (FIFA) ta bayar da sanarwar cewa ba ta da hurumin da za ta kwace daukar nauyin g

Gasar cin kwallon kafa na mata: Yau ’yan matan Najeriya za su yi gumurzu da na Austireliya

A yau Juma’a 12 ga watan Yuni ne ake sa ran kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya da aka fi sani da Super Falcons za ta yi wasanta na biyu da Aust

…Yayin da Jamus ta fitar da Najeriya a gasar cin kofin kwallon kafa na duniya na maza

A jiya Alhamis ne kasar Jamus ta fitar da Najeriya a gasar cin kofin duniya na ’yan kasa da shekara 20 (U-20) da yanzu haka yake gudana a kasar Newzea

Gasar UEFA Champions League: Gobe za a yi wasan karshe tsakanin Jubentus da FC Barcelona

A gobe Asabar 6 ga watan da muke ciki ne za a yi wasan karshe a gasar cin kofin zakarun kulob-kulob na Turai da aka fi sani da (UEFA Champions League)