Wasanni

Wasanni

…kungiyoyin da suka taba lashe gasar kawo yanzu:

Real Madrid sau10 AC Milan sau 7Liberpool da Bayern Munich sun lashe sau biyar-biyarAjad da FC Barcelona sun lashe sau hur-huduInter Milan da Manchest

Gobe za a fara gasar cin kofin kwallon kafa na duniya na mata

A gobe Asabar, 6 ga watan nan da muke ciki ne za a fara gasar cin kwallon kafa na duniya na mata a Kanada. kungiyar kwallon kafa ta Najeriya da aka fi

Keshi ya aika wa Emenike sakon ta’aziyya

Kocin kungiyar kwallon kafa ta Najeriya Super Eagles Stephen Keshi ya aika wa dan kwallon gaba a kungiyar, Emmanuel Emenike sakon ta’aziyya na rashin

Golden Eaglets za ta hadu da Brazil a wasan sada zumunta

kungiyar kwallon kafa ta U-17 da aka fi sani da Golden Eaglets za ta hadu da Brazil a wasan sada zumuntar da kasar Koriya ta shirya mai taken Suwon In

Dan Najeriya ya mutu a lokacin da yake kwallo a Turai

Wani dan Najeriya dan kimanin shekara 16 mai suna Shetemi Ayetigbo ya mutu a lokacin da yake kwallo a kasar Ireland a ranar Lahadin da ta gabata. Mari