Wasanni

Wasanni

…Yayin da Arsenal ta bayyana kungiyoyin da za su fafata a gasar cin kofin Emirates na bana

Kulob din Arsenal da ke Ingila ya bayyana kungiyoyin kwallon kafar da ya gayyato wadanda za su fafata a gsaar cin kofin kwallon kafa na Emirates a ban

Cakir ne zai hura wasan Jubentus da FC Barcelona

A ranar Talatar da ta wuce ne Hukumar shirya kwallon kafa a Nahiyar Turai (UEFA) ta bayyana alkalin wasa Cuneyt Cakir, dan asalin Turkiyya a matsayin

Iheanacho ya samu bizar tafiya gasar cin kofin duniya a New Zealand

dan kwallon Najeriya Flying Eagles da yanzu haka yake kwallo a kulob din matasa na kulob din Manchester City na Ingila ya samu bizar da za ta ba shi d

Halin da nake ciki bayan varayi sun harbe ni – Gambo Mohammed

Aminiya: Masu karatu za su so su ji halin da kake ciki a yanzu tun bayan da wadansu ’yan bindiga suka tare motarku a tsakanin Abuja da Lokoja lokacin

Dangote ya fara yunkurin saye kulob din Arsenal

Attajirin da ake ganin ya fi kowane kudi a Nahiyar Afirka a halin yanzu Alhaji Aliko dangote ya sake bayyana aniyarsa ta saye kulob din Arsenal da ke