Wasanni

Wasanni

Chelsea za ta sabunta kwantaragin Jose Mourinho

Kulob din Chelsea da ke Ingila ya fara yunkurin tattaunawa da kocinsa Jose Mourinho don ganin ya sabunta kwantaraginsa. A da kwantaragin kocin za ta k

Za a fara gasar kwallon cin kofin Bishop Mike Okonkwo a Legas

kungiyoyin kwallon kafa 48 daga ihar Legas da Ogun da kuma Oyo za su fafata a gasar da cocin Trem ta shirya don cin kofin babban limamin cocin mai sun

A takaice: (20)

Manchester City ta fara zawarcin Pogba a kan Yuro miliyan 100 Kulob din Manchester City na Ingila ya fara zawarcin dan kwallon tsakiya a kulob din Jub

Tsohon kocin Rangers ya koma Gabros

Tsohon kocin kungiyar kwallon kafa ta Flying Eagles da kuma Enugu Ranger Mista John Obuh ya koma kulob din Gabros International da ke wasa a gasar ruk

Warri Wolbes za ta kece-raini da AC Leopard na Kongo

Kulob din Warri Wolbes na Najeriya zai hadu da na AC Leopard a gasar cin kofin kalubale na Afirka (CAF Confederantions Cup) a jadawalin da hukumar CAF