Wasanni

Wasanni

Keshi ya sake zama Kocin Eagles a karo na uku

A ranar Talatar da ta wuce ne Hukumar shirya kwallon kafa ta Najeriya (NFF) ta sake daukar Stephen Keshi a matsayin kocin kungiyar kwallon kafa ta kas

Yau za a yi jadawalin wasan Semi-Fainal a gasar zakarun kulob-kulob na Turai

A yau Juma’a 24 ga watan Afrilun 2015 ne ake sa ran Hukumar shirya wasan kwallon kafa a Nahiyar Turai (UEFA) za ta gudanar da jadawalin wasan kusa da

NFF ta yafe wa ’yan kwallon Sunshine Stars da suka yi tsirara a filin kwallo

Hukumar shirya kwallon kafa ta kasa (NFF) ta bayar da umarnin a dage ’yan kwallon Sunshine Stars da ke Akure na Jihar Ondo su biyu watau Kunle Odunlam

Gamayyar kungiyar kwallon kafa ta Afirka ta Kudu ta koka a kan harin ta’addaci

Gamayyar kungiyar kwallon kafa ta mata da maza a Afirka ta Kudu da aka fi sani da (SAFPU) ta yi Allah-wadai da yadda wadansu bata gari a kasar suke ka

Tsohon dan kwallon Green Eagles ya rasu

Tsohon dan kwallon kulob din Stationery Stores da ke Legas da kuma kungiyar kwallon kafa ta kasa watau Green Eagles Peter Aneike ya rasu. Ya rasu ne a