Wasanni

Wasanni

Gareth Bale zai shafe mako uku yana jinya

Shahararren dan kwallon Real Madrid da ke Sifen Gatreth Bale ya ji raunin da zai sa ya shafe kimanin makonni uku ba tare da ya buga kwallo ba. Rahoton

Kanu ya yaba wa dan kwallon Fyling Eagles Taiwo Awoniyi

Tsohon kyaftin din kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles Nwankwo Kanu ya yaba wa dan kwallon Fyling Eagles Taiwo Awoniyi a bisa haskakawar da yake yi

Cinikin dan kwallo: Enugu Rangers ta kai karar Raja Casablanca na Maroko

Kulob din Enugu Rangers ya dibar wa kulob din Raja Casablanca na Maroko wa’adin mako biyu a kan cinikin dan kwallonsu Ighodaro Osagouna da kulom din y

Enyeama zai fafata a Gasar Gwarzon ’Yan kwallon Afirka a Faransa

Golan Najeriya bincent Enyeama na daya daga cikin ’yan kwallon da za su fafata a Gasar Gwarzon ’Yan kwallon Afirka da ke Faransa. Gasar da ake wa laka

Gasar cin kofin Champions League: PSG da Bayern Munich sun shiga tsaka mai wuya

A shekaranjiya Laraba ne kulob din Paris Saint Germain (PSG) na Faransa da kuma na Bayern Munich da ke Jamus suka shiga cikin tsaka mai wuya bayan sun