Wasanni

Wasanni

Manchester City za ta kori ’yan kwallonta takwas

Kulob din Manchester City da ke Ingila ya fara shirin korar takwas daga cikin ’yan kwallonsa a karshen kakar wasa ta bana. Kulob din ya ce zai yi haka

…City ta fara zawarcin Coutinho

Kulob din Manchester City ya fara yunkurin dauke dan kwallon Liberpool Philippe Coutinho a karshen kakar wasa ta bana. Tuni kulob din ya taya dan kwal

Kocin Dortmund zai ajiye aiki

Kocin kulob din Borussia Dortmund da ke Jamus Jurgen Kloop a shekaranjiya Larabai cewa ya fadawa manema labarai cewa ya yanke shawarar barin kulob din

Na koma FC Barcelona ne don in lashe manyan kofuna -Luis Suarez

Shahaharren dan kwallon Liberppol na Ingila a da kuma yanzu yake kwallonsa a kulob din FC Barcelona na Sifen Luis Suarez ya ce babban dalilinsa na bar

Jadawalin Gasar Firimiya Ta Ingila A Wannan Mako: Asabar 18 Ga Afrilu, 2015

Stoke City Da Southampton Uku na ranaLeicester City Da Swansea City Uku na ranaEverton Da Burnley Uku na ranaCrystal Palace Da West Brom Uku na rana C