Wasanni

Wasanni

Dalilan da suka sanya da wuya ’yan kwallon Najeriya su iya lashe kyautar Gwarzon dan kwallon Duniya (Ballon D’or)

Tun lokacin da aka fara gasar Gwarzon dan kwallon Duniya a shekarar 1991, babu dan kwallon Najeriya da ya taba lashe gasar.  Ko a shekarar 1996 d

Tiger Woods ya koma na 104 a duniya

A karon farko tun a shekarar 1996, shahararren dan kwallon Gwaf (Golf) Tiger Woods ya samu koma baya mafi muni a tarihinsa inda yanzu haka ya koma mat

Za a yi amfani da na’ura wajen tantance shigar kwallo raga a gasar cin kofin duniya na mata

Hukumar shirya kwallon kafa ta duniya (FIFA) ta bayar da sanarwar fara amfani da na’urar da ke tantance shigar kwallo raga (Goal-line technology) a ga

Jadawalin Gasar Rukunin Firimiya Na Ingila A Wannan Mako: Asabar 4 Ga Afrilu, 2015

Arsenal Da Liberpool daya saura kwata na ranaWest Brom Da kPR Uku na ranaSwansea City Da Hull City Uku na ranaManchester United Da Aston billa Uku na

Tunisiya ta ba Hukumar CAF hakuri

A ranar Talatar da ta gabata ne kasar Tunisiya ta aika da sakon ban hakuri ga Hukumar shirya kwallon kafa ta Afirka watau CAF. Ta bayar da hakurin ne