Wasanni

Wasanni

Obafemi Martins ya sai wa budurwarsa motar Naira miliyan 25

Shahararren dan kwallon Najeriya da yanzu haka yake buga kwallo a kulob din Seatle Sounder na Amurka Obafemi Martins ya burge budurwarsa Abigail Barwu

CAF ta daga wa Kano Pillars kafa

Hukumar shirya wasan kwallon kafa a Afirka (CAF) ta daga wasan da Kano Pillars za ta yi da kulob din Moghreb Tetouane na kasar Maroko da mako daya a g

…Kwankwaso ya jajentawa Pillars

Gwamnan Jihar Kano, Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso ya jajentawa kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars a bisa tare su da ’yan fashi da makami suka yi a

Yakubu Aiyegbeni ne na farko a ’yan kwallon Najeriya da suka fi samun kudi

Tsohon dan kwallon gaba a Super Eagles Yakubu Aiyebgeni da Kalu Uche ne suke sahun gaba a ’yan kwallon Najeriya da suka fi samun albashi mafi tsoka a

Gasar kwallon Tenis ta Afirka: dan wasa kuadiri ne zai jagoranci tawagar Najeriya a Tunusiya

dan wasan kwallon Tenis din nan da ya lashe gasar gwajin kwallon tenis da aka gudanar a otel din Country Club da ke unguwar Ikeja a Jihar Legas a kars