Alonso zai ci gaba da zama a Bayer Leverkusen
Ƙungiyar ta Alonso ta bai wa Bayern da ta fi kowa cin Bundesliga maki 10 yayin da wasanni takwas ne suka yi saura a ƙare kaka.
Wasanni
Ƙungiyar ta Alonso ta bai wa Bayern da ta fi kowa cin Bundesliga maki 10 yayin da wasanni takwas ne suka yi saura a ƙare kaka.
Nottingham Forest na fuskantar yanayin da dole ta sayar da ɗaya daga cikin fitattun ’yan wasanta.
Tarihi ya nuna sau 56 Najeriya da Ghana suka kara a fagen kwallon kafa.
Kotun Italiya ta ce dan wasan zai zaman waƙafin ne a Brazil ba sai an miƙa mata shi ba.
Kotun ta ɗora wa Alves dokar hana shi zuwa kusa da wadda ya aikata laifin kanta, da tazarar mita 1,000.