Wasanni

Wasanni

Gobe Najeriya za ta yi wasan sada zumunta da Tunisiya

Hukumar shirya kwallon kafa ta Tunisiya ta amince da yin wasan sada zumunta da kungiyar kwallon kafa ta ’yan kasa da shekara 23 ta Najeriya watau (Nig

Manchester United ce ta fi biyan albashi a shekarar 2013 zuwa 2014 a Ingila

Kafar sadarwar wasanni ta Yahoo sports a ranar Litinin da ta wuce ne ta ruwaito kulob din Manchester United da ke Ingila ne ya fi kowane kulob a gasar

Cristiano Ronaldo ya sake lashe Gwarzon dan kwallon Duniya

A ranar Litinin da ta gabata ne shahararren dan kwallon kulob din Real Madrid da ke Sifen kuma haifaffen Fotugal, Cristiano Ronaldo ya sake lashe kyau

…Yayin da Yaya Toured ya sake lashe Gwarzon dan kwallon Afirka a karo na hudu

Fitaccen dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Manchester City kuma dan asalin Ibory Cost Yaya Toure ya sake lashe Gwarzon dan kwallon Afirka a karo na h

Gobe za a fara gasar cin kofin Afirka

A gobe Asabar 17 ga wannan wata da muke ciki ne ake sa ran za a fara gasar cin kofin Afirka karo na 30 a Ekuatorial Guinea. kasashe 16 ne za su fafata