…BBC zai watsa gasar cin kofin nahiyar Afirka ga duniya
Kafar sadarwar BBC zai kawo cikakkun labarai kan gasar kwallon kafa na cin kofin Nahiyar Afirka karo na 30, wanda za a fara a gobe a Ekuatorial Guinea
Wasanni
Kafar sadarwar BBC zai kawo cikakkun labarai kan gasar kwallon kafa na cin kofin Nahiyar Afirka karo na 30, wanda za a fara a gobe a Ekuatorial Guinea
A shirye-shiryen da Ekuatrorial Guinea take yi na fara gasar cin kofin Afirka a gobe Asabar, Shugaban kasar Teodoro Obiang Ngueme ya raba wa talakawan
Wani abin al’ajabi ya faru a ranar :Lahadin da ta gabata a garin Enugu bayan an tsinci gawar tsohon dan kwallon Najeriya Super Eagles mai suna Romanus
A shekaranjiya Laraba ne Shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan ya yi bikin kaddamar da sabon kofin kwallon kafa da ofishinsa ya kirkiro don matasa su
Gwamnatin Jihar Kano ta kafa wani kwamitin da zai kula da ‘y an wasan kwallon kafa na Kano pillars don ganin kungiyar ta samu nasara a wasan da za a b