Wasanni

Wasanni

George Weah ya zama Sanata a Laberiya

Tsohon Gwarzon dan kwallon duniya kuma haifaffen Laberiya George Weah ya zama Sanata a zaben da aka yi a Laberiya a karshen makon jiya.  Ya samu

Ahmed Musa ya yi kasuwa a Ingila

Dan kwallon Najeriya Super Eagles da yake buga kwallonsa a CSKA Moscow da ke Rasha Ahmed Musa ya yi kasuwa a Ingila ganin yadda kungiyoyin kwallon kaf

Ronaldo ya samu kyautar Gwarzon dan kwallon Duniya a Dubai

A ranar Litinin da ta gabata ne aka zabi dan kwallon kulob din Real Madrid da ke sifen Cristiano Ronaldo a matsayin dan kwallon da ya fi kokari a shek

Torrers ya koma Atletico Madrid

Shahararren dan kwallon Sifen da ya yi wasa a kulob da dama da suka hada da na Liberpool da Chelsea da ke Ingila da kuma na Milan a Italiya Fernando T

Jadawalin Gasar La-Liga Ta Sifen A Wannan Mako:

Asabar 3 Ga Janairu, 2015Atlético de Madrid    Da    Lebante        Hudu na yammaSebilla &