Wasanni

Wasanni

Gareth Bale ba na sayarwa ba ne -Real Madrid

Kulob din Real Madrid da ke Sifen ya bayyana cewa ba zai sayar da shahararren dan kwallonsa Gareth Bale ba ga kulob din Manchester United da ke Ingila

Iliyasu Ligale: dan kokawar Nijar da ya gagara a Najeriya

Da ganin Iliyasu Ligale, dan kimanin shekaru 30 a duniya, ka san akwai karfi a tare da shi. Ba sai an gaya maka ba, da ka ga tsayinsa da irin kirar ji

An kwantar da Muhammad Ali a asibiti

An sake kwantar da zakaran damben boding na duniya Muhammad Ali a asibiti bayan ya kamu da ciwon sanyi na nimoniya (Pneumonia).A yanzu Muhammad Ali ya

An bayyana kulob din da za su hadu da Kano Pillars da na Enyimba a gasar zakarun kulob na Afirka

A ranar Litinin da ta wuce ne Hukumar shirya kwallon kafa ta Afirka (CAF) ta fitar da jadawalin gasar zakarun kulob-kulob na Nahiyar Afirka (Champions

Nan da ’yan kwanaki za mu warware matsalar Frank Lampard -Kocin City Pelligrini

Kocin kulob din kwallon kafa na Manchester City da ke Ingila Manuel Pelligrini a ranar Talatar da ta wuce ne ya ce nan da ’yan kwanaki masu zuwa kulob